Bankin Nirsal Microfinance Ya Cigaba Da Bada Rancan Kudin COVID_19

Gwamnan Babban bankin Najeriya Godwin Emefiele ya baiyana cewa babban bakin Nigeria ya bayar da rancen kudi kimanin Naira trillion 5 gayan kasa, Inda ya baiyana bakin yabada rancen kudi. ruwa da gidaje tsawon shekaru biyu gamasu kanan sana’io damasu masana’antu dakuma manyan kamfanoni afadin kasar baki daya.

Emefiele ya baiyana hakane a shirar da akayidashi ranar talata da gidana talabijin Arise Television awajan taron baje kolin kasuwanci na Afirka wada akayi dashi a birnin Durban na Afrika ta kudu.

Ahalin yanzu bakin Nirsal Microfinance Yaci gaba amince da bada rance inda yafitar da Link guda biyu don duwa.

Wayada suka naimi Household saiku dannal link dake akasa dumin dubawa.
https://covid19.nmfb.com.ng/HomeLoans

Wayanda suka naimi Small to Medium Enterprise (SME) saiku dannal link dake akasa dumin dubawa.
https://covid19.nmfb.com.ng/SmeLoan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *