Npower Tafitarda Sunayan Wakilanta na Jahohi 36 Domin Taimakawa Ma’aikatanta na Npower (BatchC)

Npower karkashin hukumar NASIMS tafitar da sunayan Wakilanta na jahohi dakuma number wayoyinsa domin taimakawa ma’aikantanta na Npower (Batch C) dan warware masu matsaloli dake cikin aikinsu kamar:

  • Ranashin Samun albashi
  • Zanjin account Number
  • Matsaloli dasuka shafi Asusun kana NASIMS

Zaka iya duba number wakilinka na Jaharka kakirashi don warware maka matsaloli ciki aikin Npower(C)

Dana Nan Domin Duba Number Wakilinka Npower

NPower Batch(C) State Co-ordinator Name and Phone number

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *