Scholarship: Tallafin Karatu Gaga NNPC, Chevron Nigerian Limited da Join Ventures

Chevron Nigerian Limited(CNL) hadin guiwada Joint Venture(JV) and Nigerian National Petroleum Corporation(NNPC) tana gaiyatar duka dalibai dake makaratu a makarantan jami’o’in Nigeria dasu jike tallafi na karatu dazu bada don farfado da inganta ilimi a Nijeriya.

Wa’yanda Suka Cancanta Sucike

 • Dalibin dake matakin karatu na biyu (200 level) a jami’a Wada karu bangare kamar haka:

Sauran Fannin Karatun dake kasa kamar:

 • Accounting
 • Agricultural Science
 • Architecture
 • Business Admititrasion/Economics
 • Computer Science
 • Environmental Studies/Surveying
 • Geology/Geography/Geo informations
 • Law
 • Mass Communication/Journalist

Fannin Karatun Lafiya da Kimiya kamar:

 • Medicine/Surgery
 • Dentistry
 • Pharmacy
 • Engineering

Abubuwan Da’ake Bukata Wajan Cike Tallafi

 • Dalibin Dake karatu a Nijeriya
 • Katabbatar Kanada ciredit 6 a jarabawa daya da fita daga sicondari
 • Dalibin dayake da 2.5 zuwa 5.0 CGPA  sauran fannin karatu dakuma dalibin dake dayake da 3.5 zuwa 5.0 a fannin karatun kimiya da lafiya

Za’a Rufe Wanna Tallafin Karatun Ranar: 17 gawatan Janairu 2022

Danna Link Dake Kasa Don Cike Tallin Karatu

Sauran Fannin
https://www.ormngr.com/register

Fannin Lafiya da Kimiya
http://www.ormngr.com/register

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *